Ana shirin buɗe baki a Ramadan, harin ‘yan ta’adda ya tilasta wa Bintu tserewa daga Ngoshe, Borno. Amma ‘ya’yanta biyu da jikokinta biyu an tafi dasu. Yanzu tana zaune a Pulka, tana jiran ranar da za ta sake ganinsu. #BirbishinRikici
Kalla Bidiyon anan:https://t.co/AFuQqbrN97
An kashe biliyoyin naira domin kare makarantu bayan sace ‘yan matan Chibok. Amma cikin sama da shekara 10, an yi garkuwa da sama da ɗalibai 1,680. Ina kuɗin suka tafi, kuma me ya sa har yanzu makarantu ba su da tsaro?
Ku kalla cikakken bayanin anan:https://t.co/e6B8Vj0UpM

In times of conflict and crisis, accurate reporting becomes a lifeline.
Help us keep you informed with facts you can trust.
Donate to HumAngle here: https://t.co/yO6ebTk7LN
Ana shirin buɗe baki a Ramadan, harin ‘yan ta’adda ya tilasta wa Bintu tserewa daga Ngoshe, Borno. Amma ‘ya’yanta biyu da jikokinta biyu an tafi dasu. Yanzu tana zaune a Pulka, tana jiran ranar da za ta sake ganinsu. #BirbishinRikici
Kalla Bidiyon anan:https://t.co/AFuQqbrN97
Sau biyu Gina Bashir mai shekara 46 tana barin gida don gujewa harin Boko Haram. Ta rasa yan uwa da masoya da yawa saboda haka.
A wannan shiri na Birbishin Rikici, ta gaya mana labarinta na gudun tsira da kuma burikan da take da su akan yayanta.
https://t.co/mT6vxlPC64
Christie Garba ta tsere daga Yobe zuwa Gombe sakamakon rikicin Boko Haram, inda ta fara sabuwar rayuwa ta hanyar kasuwanci don tallafa wa iyalinta.
Kalla cikakken labarin anan: https://t.co/TB8ke6bwkI
Adisu Abba ta fita girbin wake kamar yadda ta saba. Amma a hanyarta ta dawowa gida, rayuwarta ta sauya har abada bayan ta gamu da ‘yan Boko Haram.
Kalli cikakken labarin anan: https://t.co/5qqk7Q73ig

Boko Haram has led to the deaths of over 350,000 people and displaced over three million more. But how did its army come to be?
In this investigation, we speak to members, victims, and find archival materials to trace the strategy that made that army possible.
#TheBHarmy
https://t.co/YdPqypiDtF
In this episode of #VOV, we tell the story of 45-year-old Adisu Abba, who had to work as a midwife while being held captive by the Boko Haram terror group.
She worked in extreme conditions to help bring life into the world.
Watch: https://t.co/k5yGc5nVVJ
Christie Garba ta tsere daga Yobe zuwa Gombe sakamakon rikicin Boko Haram, inda ta fara sabuwar rayuwa ta hanyar kasuwanci don tallafa wa iyalinta.
Kalla cikakken labarin anan: https://t.co/TB8ke6bwkI
The #Kwaramassacre did not happen without warning. Yet, no preventive measure was taken.
Terrorists stormed the Woro and Nuku communities, setting homes ablaze, killing 170 people, and displacing 941 others.
In 2025, HumAngle travelled to villages affected by climate crises in the #Sahel.
Following our reporting, the Yobe State government handed over 10 designated sites for the construction of hybrid solar-powered boreholes across 10 oasis communities to cushion the effects of climate-induced crises contaminating water sources in the area.
https://t.co/V7ukzAfVNX
Sau biyu Gina Bashir mai shekara 46 tana barin gida don gujewa harin Boko Haram. Ta rasa yan uwa da masoya da yawa saboda haka.
A wannan shiri na Birbishin Rikici, ta gaya mana labarinta na gudun tsira da kuma burikan da take da su akan yayanta.
https://t.co/mT6vxlPC64
Did you know that HumAngle also publishes content in Hausa through podcasts, videos, and designs? You can keep abreast of our content in Hausa by following us at @HumAngleHausa.