Yayi aure yanada shekaru 25, An aikoshi yanada shekaru 40, Yayi Hijira yanada shekaru 53, Yabar Duniya yanada shekaru 63. Sayyaduna Muhammad Rasoulallah ﷺ .
HUKUNCIN WASAN KANIN MIJI DA SHIGAR ABOKAI GIDAN MUTUM
Mene ne hukuncin wasan kanin miji? Da abokan miji?
Dai dai ne a zauna da abokan mijin ana hira Idan sun zo gidan ku wajen mijin na?
- Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi.
SHIN YA HALATTA SIRIKI YA GA MATAR DANSA BA HIJABI?
Malam akwai hukuncin hijabi tsakanin matar yaro da mahaifin mijinta?
Sannan mahaifin mijinta zai iya chatting ta waya da mahaifiyarta wajen tura sakonnin gaisuwa da tura bidiyoyi?
- Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi.
Ga wata garaɓasa..
Raka'a 4 za ka yi kafin sallar azzahar, da Raka'a 4 a bayan ta.. Idan ka dage a kan haka ba ka ba shiga wuta a lahira. Hadisi ne ingantacce.
Allah Kareemi. Aikin kaɗan, lada mai yawa.
Allah ya ba mu sa'a.