"MANYAN MATA" Zango na biyar kashi na biyu__ Yana tafe gobe da misalin karfe 8:30pm na dare a YouTube channel na Abnur Entertainment da kuma tashar Arewa 24 da misalin karfe 9:30pm na dare.
@AbdulAmart
Alhaji Sheshe ya ce shi mutum ne mai son zaman lafiya, kuma yana zaune da kowa lafiya saboda haka yake so kotu ta bawa Amdaz umarnin Bada hakuri cikin awanni 48 bisa zargin bata masa suna
Mai shirya finafinai a masana'antar kannywood, Mustapha Ahmad wanda aka fi sani da Alhaji Sheshe, ya maka Abdallah Amdaz a kotu kan kalamansa da ya yi a ofishin Hisbah ranar litinin.
#kannywood#kannywoodexclusive
Abba Kabir Yusuf ya garzaya kotun ɗaukaka ƙara ne bayan kotun sauraron ƙorafin zaɓe ta jihar Kano ta rushe nasarar da ya samu, inda ta ce abokin takararsa na jam'iyyar APC, Nasir Yusuf Gawuna ne wanda ya lashe zaɓen.
Ƙarin bayani - https://t.co/lWrpe52iA6
He was deported after serving a 7 year jail term overseas, now he has become the most dangerous human in northeastern part of Nigeria.The question is who will stop him?
In TA'ADDANCI HAUSA series on BAREWA TV
Innalillahi wa'inna ilaihi Raji'un.
A yau Litinin, 8 ga watan Yuni 2020 Allah ya yi wa Nuhu Poloma rasuwa, mahaifi ga fitaccen Jarumin Finafinan Hausa wato Ali Nuhu.
Ya rasu sakamakon gajeruwar rashin lafiya da ya yi fama, da ita. Marigayiyin ya rasu yana da shekaru 79 a duniya.
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un.
Allah ya yi wa Malam Muhammad Idris rasuwa, mahaifi ga fitaccen Jarumin Barkwanci wato Ali Artwork, wanda aka fi sani da 'Madagwal'. Za a yi jana'izar sa a gidan sa da ke Unguwa uku, Kano. Muna rokon Allah ya ji kan sa da rahama, amin.
Innalillahi Wa'ina Ilaihi Raji'un
A yau Allah ya dauki ran jarumar Finafinan Hausa mai suna Ladi Muhammad, wadda aka fi sani da "Ladi Mutu Karaba"
Ta rasu bayan ta sha fama da doguwar jinya. Muna rokon Allah ya yi mata rahama, amin.
Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un.
A yau Allah ya dauki ran mahaifin Mawaki Umar M. Shareef, Abdul M. Shareef, Mustapha M. Shareef Rasuwa. Muna rokon Allah ya jikan sa da rahama, amin.
SUN CIKA SHEKARU 7 DA AURE.
A yau ne fitaccen jarumin Finafinan Hausa, @saddiqsanisaddiq ya cika shekaru 7 cif-cif da aure.
An daura auren jarumin ne, a ranar Asabar, 2 ga watan Maris, 2013 da amaryar sa, Murja Shehu Shema.
Muna yi maku fatan alheri. #kannywoodexclusive