@ahmed_nakuta@Proud_Aboki If you think that's what will make the non muslims like you, then go ahead and do it. But my advice to you is that you need to go back to Islamiyya wallahi.
@iamsadeeq_sy@Proud_Aboki Muna magana akan video da akayi sharing, ba akan wasa da yaran shi ba, koda yake tun farko a magana ta nace "DA MASU HANKALI NAKE". Mara hankali shine zai gaza fahimta har ya sauka daga babi da muke ya mayar da maganar zuwa wani babi.
Allah ya ฦara mana ikon fahimta kafin magana.
@iamsadeeq_sy@Proud_Aboki Wallahi tallahi baka isa kace ga inda nace kar yayi wasa da yaran shi ba.
Amma a addini abu ko halal ne, idan zai taษa mutuncin ka, toh bai kamata mutum yayi wannan abun ba.
Sannan, abu uku na musulmi, addini bai yarda kayi wasa dasu ko kuma ka taษa su ba (Jini, Mutunci, Dukiya).