Ba don Allah mai rahama da jin ƙai kuma mai rufa asirinmu bane, ba don yana son gafarta mana ba, ba don tausayinSA da sanin rauninmu ba, da mun shiga uku mun lalace.
Allah Ka mana sutura sa rahamarKA.
Ba don Allah mai rahama da jin ƙai kuma mai rufa asirinmu bane, ba don yana son gafarta mana ba, ba don tausayinSA da sanin rauninmu ba, da mun shiga uku mun lalace.
Allah Ka mana sutura sa rahamarKA.
Kada ka auri mace kawai don ta kula maka gida ta dafa abinci ta haifi ƴaƴa, duk aikinta ne amma rayuwa ta wuci iya wannan kaɗai.
Ka taimake ta ta yi ilimi, ta yi kasuwa da take so, ka tambaye ta burinta sannan ka yi komai don ta cimma shi.
Be A companion not A dictator !
-AJ
Idan ka tashi yin aure, kada ka auri mace kawai; ka auri tunani da manufa -wanda za ku tallafa wa juna wajen gina kanku, da kuma cimma burikanku.
Don’t marry just the body; marry the mindset and alignment.
-AJ
If we held on to the Qur'an the way we hold on to our phones, there would hardly be anyone who wouldn't become proficient in it.
If there is still a single surah you have not learned by heart, what excuse will you present if Allah asks you about it on the Day of Judgment?
-AJ
Da ace yarda muke riƙe wayoyinmu haka muke riƙe Al-Qurani da ba wanda bai zama Gwani ba.
Kai da har yanzu akwai surar da baka iya ta ba a Al-Qurani me ka riƙe a matsayin dalilinka in Allah Ya tambaye ka a ranar Alqiyama!?
-AJ
No matter how you see those who dedicate their lives to serving Islam—as if they have nothing better to do—the very first day in your grave, you will wish you were them.
—AJ
A day will come when you will leave this dunya. People will continue with their lives, and the world will move on without you.
That is not a flaw in life; it is Allah's wisdom. It teaches us that our hearts should cling to Allah alone because every other attachment is temporary.
You will never find true peace in what Allah has forbidden. It is only Satan and your own desires that make it seem attractive. Real tranquility is found in obeying Allah, even when your soul is reluctant to do so.
Wata rana za ka mutu ka bar duniya kuma ba abinda za a daina don ka tafi, ba wanda zai haƙura da rayuwa don baka nan.
Ba laifi bane hakan, tsari ne daga Allah da ke tabbatar maka riƙe Allah ne kaɗai ribarka.

Idan Manzon Allah ﷺ zai ganki a titi a irin shigar da kika yi, zai gane ke masoyiyarsa ce wanda ta amsa kiransa?
Ba mata kaɗai ba, kai ma ka tambayi kanka, Manzon Allah ﷺ zai yi alfahari da rayuwarka kai a al'ummarsa ka ke?
Ko ka iya faɗan ƙarya, kai ka san gaskiyar!
-AJ
Idan Manzon Allah ﷺ zai ganki a titi a irin shigar da kika yi, zai gane ke masoyiyarsa ce wanda amsa kiransa?
Ba mata kaɗai ba, kai ma ka tambayi kanka, Manzon Allah ﷺ zai yi alfahari da rayuwarka kai a al'ummarsa ka ke?
Ko ka iya faɗan karya, kai ka san gaskiyar!
-AJ