When you were cornering all the juicy appointments & projects to Lagos you forgot how great a pillar the Hausa people are. Now that elections are here, you’ve suddenly awakened from your likimo, filling your campaign lists with Hausa names & celebrating Hausa Day! Sannu Barbushe
Manzon Allah SAW yace:
Duk wanda ya farka daga Bacci cikin Dare sai yace:
لا إله إلا الله وحده لا شريك له، له الملك، وله الحمد وهو على كل شيء قدير، الحمد لله، وسبحان الله، والله أكبر، ولا حول ولا قوة إلا بالله العلي العظيم، اللهم اغفر لي.
Allah zai karbi duk abun ya roka..
A musulunci ko aski marar kyau mutum yayi baza'a aske kansa ba bayan ya mutu, haka za'a masa wanka a kaishi, haka ma macen da tayi karin gashi ko karin farce.
Sunji sun yadda ne da abunda sukeyi, barsu da kayansu su karata da mala'iku a kabari...✍️
Alhadulillah...
Allah ya kaddara mun kammala uploading din cikakken karatun Alqur'ani mai girma daga Fatiha zuwa Nasi a playstore, kuma zaka iya saukewa cikin sauki ta wannan link din👇 https://t.co/8SC6VL2SBV
Injiniya don Allah ku daina zaƙewa akan lamarinnan, wannan mutumin bai san Alqur'ani ba, gudajjen almajiri ne, wanda yaki yin abunda aka kaishi yayi yabi duniya ya zama asharari mai tattara ashararai, maganar jahili da akeyi duk ilimin mutum indai zai kasa ganin gaskiya ya fadi saboda yan kudi da yake samu meye amfanin iliminsa?
Duk mai ilimin gsky bazaiyi abunda yakeyi ba na shashanci..
Abubuwan da yawa.. Allah ya sauwake..🤲