Prophet Muhammad peace be upon him said "the most burdensome prayers for hypocrites are Fajr and Isha, but if they only knew what these two prayers contain, they'd come, even if they had to crawl" May Allah never make us from the hypocrites.
Yin hakuri a lokacin fushi yana tserar da dubu na dana sani,yi kokari kazama mai hakuri a kowane lokaci👂👂
Allah ya kara mana hakuri dan hakurin shugaba Alaihissalatu'wassalam S.A.W🙏🙏❤❤❤
@ArewaTwiter
TARBIYYA ........
•Yanzu kina jin TSUMA kina tunanin rungumar HAUKAN su amma ki saurareni abar kauna, da yardar ALLAH kina da abin nunawa na GASKIYA kuma Allah ya lullube ki...
TARBIYYA ...........
• A bar su su yi PARTY a cikin wannan RASHIN KUNYAR domin a GASKIYA karshen shi zai zama BALA'I ne, za su kamu da HIV KAWAI daga karshe su shiga wuta a lahira idan ba su yi tsayin daka ba.
TARBIYYA .............
•ILIMINSA zai taimaki DAN ADAM amma, dole ne ki daina duk wani nau'in ZINA domin ki samu shiga cikin KYAKKYAWAR MAKOMA (Al-JANNAH) wanda ALLAH Ta'ala ya shirya.
TARBIYYA ............
•Kada ki yarda wannan tsokar da ke jikinki ta gurgunta makomarki. Ki tuna cewa, duk rayuwa ba JIMA'I ba ce kadai. Allah ka dubi mu ka Gyara HANKALIN daidaikun cikin mu, ka kuma lullube mu da KYAUTA.
Amieeeen!!!