@Waspapping_ Allah ya yafi uban kowa...kuma shi ke bada mulki ga wanda yaso bawani Qato ko Dan Qatuwa ba...akula da kalamai zai iya jefa mutum ga halaka ko shirka..
@KingANAD Bbu Wanda ya sanshi inba da zuwan malam elrufai ba 2015...yanxu dinma bbu abinda zai iya a zaria balle kaduna...idan aka cire nasiru elrufai a ruyawansa da cv din nasa, shi ba kowa bane...ordinary mutum ne a area dinsu
@AbbaM_Abiyos Mtssw idan aka cire elrufai a rayuwanka, kai ba kowa bane a zaria dinmma balle kaduna....so yanxu dinma kai ba kowa bane a siyasan zaria din...without elrufai, bbu Wanda ya sanka malan...kar adinga dauka kaine kayiwa malan elrufai alfarma toh karya kakeyi malan..