ANOTHER BIG ACHIEVEMENT FOR FUCHA BLOG
Visit: https://t.co/BkJcyky53R
I just search different keywords on google about Fuchaweb3, Labaran crypto and Labaran crypto a Hausa, in all search Fucha blog @Fuchaweb3_Com show in either first, second or third result.
This is something big for us, only one week.
We can do more keep visiting and sharing Fucha blog
SANARWA DAN GANE DA SHAFIN FUCHAWEB3 BLOG.
Sakamakon donation da muka samu daka oga @connectwithtola mun yi upgrade na abubuwa da yawa zuwa standards wanda ya hada da domain, hosting server da sauran abubuwa, wan nan yasa dole muyi migrating duka files din zuwa sabon server din mu.
Wan nan aiki zai fara yau karfe 5:00am har zuwa 12:00Am
Aci gaba da bibiyarmu.
SABON ABU A FUCHAWEB3 BLOG.
Shiga: https://t.co/6PTvLNsyCS
Yau da safe mun sake kara sabon bangare a shafin fuchaweb3 blog, wan nan bangare zai baka dama bayan ka karanta labari ko wani posting bangaren zai baka dama ka turashi zuwa shafukan Sada zumunta kamar Facebook, X(Twitter), Telegram da sauransu.
Maza kashiga shafin fuchaweb3 domin karuwa da sanin halin da duniyar kirifto ke ciki.
KADDAMAR DA SHAFIN FUCHAWEB3 BLOG
Link: https://t.co/6PTvLNsyCS
Set reminder and retweet: https://t.co/S1xrsxyzD4
Insha Allah gobe 12-8-2025 da misalin karfe 9:00 na safe zamuyi space akan kaddamar da shafin Fuchaweb3 wanda shine shafi na farko a duniya da zai rika kawo Labaran crypto, web3 da blockchain a harshen Hausa.
Akwai abubuwa dayawa da zaa tattauna kuma Muna so muji raayoyinku akan abun
GM fam 💙
People are stacking $REP with @GiveRep and it’s getting wild.
If you’re trying to hit 500+ $REP like others here’s your play:
1. Drop a like
2. Leave a comment
3. Tag @GiveRep and @PonzichuOnSui for some serious boost.
Last call for builders!
The Linera Games on Microchains Challenge is closing in fast just a few days left to show what you’ve got.
Build with Linera submit your game and unlock 50k XP + more.
I’m really bullish on Soul Protocol
-They’re building tools that let small teams work together, earn fairly, and grow fast.
-No big budgets needed—just real coordination and aligned incentives.
-This is the future of DeFi.
Fuchaweb3 Telegram
join: https://t.co/3eVcm6L2D9
A community namu na telegram kullum muna updating na jerin airdrop da muke da safe dakuma dare, haka zalika muna saka jerin airdrop da suke da daily task, claims ko na kunnawa bayan 24h saboda tunatar wa, munayin hakan shima say Biyu kullum.
Me kake baka shiga telegram namu ba?