@tajuddeeny2 Mu har yanzu muna ciki sai kace token ɗin na ubanmu ne wllh sbda yadda da mutanennan nayi asara tafi ta ₦200k kusan duk abinda nake dashi ya qare dalilin yin DCA
@SunusiMinjibir Tsakanina da girman Allah tunda uwata ta haifeni ban taɓa asarar kuɗi irin wanda nayi a token ɗinku ba.
Amma sbda son zuciya kunce musiyar bayan mun siyar kunyi pumping ɗin kayanxu mu qara siya kunyi dumping kunce zaku rage mana asara shima har yanzu shiru😭🤣😭