@Ustazu_Kaybee@Ormarfaruq@tripleA747 Late Ado bayero kamar Uba yake wajen isa pilot. Late Sunusi l and late Ado bayero duka mahaifin su daya , Late Sarki Abdullahi
@Ormarfaruq@tripleA747 Ba ance ba tabbas Baban shi yayi sarkin kano sarki mai izza ma . Uba ne wajen sunusi sannan shine shine magatakardar late Ado bayero ko matan sa sai da izinin isa pilot suke fita 😂🤣😆 kai Alaji wannan ma sune suna kayi sunusi gata wallahi
@Mata_Namune@WaleedAbdo17352 Alhamdulillah kano kam tana abubuwan da kusan duk Nigeria babu state din da yake dasu. Wannan shine bakin cikin mafi yawan cima zaune wanda yanzu sune suka fi kowa yawan yan PR