THE POWER OF PRESENT MOMENT
(Ikon Lokacin Yanzu)
Shin kana raYuwa a cikin Abinda Ya wuce, ko kuma kana damuwa da Abinda zai faru a gaba, har ka manTa da raYuwa a Yanzu? In metaphysics, The presenT momenT is The only place where creaTion Actually happEns.
Duk ƙarFin da kake dashi, Yana nan a Yanzu. Lokacin da kake Tunanin Abinda Ya Faru a baYa wanda ba zaka iYa canzawa ba, ko kake ƙoƙarin hango nan gaba wanda bai riga Yazo, ba kana ɓaTa Lokacin da kake da shi a Yanzu don gina raYuwarka. The pasT is a Lesson; The Future is a vision; The presenT is The opporTuniTY. Lokacin daka koYi kasancewa cikin lokacin Yanzu, zaka gano cewa kana da ikon canza kowane YanaYi a cikin Yanzu. Kada ka bari Tunaninka Ya raba ka da damar da kake da iTa a wannan sa'ar.
Be presenT, For That is where Your Life unfolds. Ka maida hankalinka a kan Abinda kake Yi Yanzu, domin wannan shine lokaci ɗaYa da kake da ikon sarraFawa.
THE ENERGY OF FORGIVENESS
(Ikon GaFara)
Shin kana ɗauke da wani ɓacin rai a zuciarka wanda Yake hanaka ci gaba? In metaphysics, holding onTo resenTment is Like drinkiNg poison and expecTing The oTher pErson To die.
GaFara ba wai nuna cewa Abinda muTum YaYi maka daidai ba ne; Yana nuFin cewa ka zaɓi ka YanTar da kanka daga negaTive energY dake ɗaure da wannan Tunanin. Lokacin da kake riƙe Fushi, kana bawa wani damar iko a kan vibraTion ɗinka. Don ka Jawo sabon Alheri, dole ne ka share gidan zuciarka daga TsoFaffin ɓacin rai. ForgivenEss is The ulTimate acT oF self-Love and LiberaTion. Kada ka bari Abinda Ya wuce Ya hana ka ganin hasken da ke gabanka.
Release The past To creaTe space For Your Future. Ka zaɓi ka YaFe, ba dan su ba, Amma don kanka ka sami damar ci gaba da raYuwarka cikin kwanciar hankaLi.
THE VIBRATIONAL SHIFT
(Canza YanaYin Zucia)
Shin ka lura cewa kowace rana Tana da wani YanaYi (vibe) na musamman, kuma kai ne kake da ikon sauYa shi? Your vibration is The Thermostat of Your LiFe.
MuTane da Yawa suna zaTon cewa YanaYinsu Yana dogara ne da Abinda Ya Faru dasu, Amma a metaphysics, gaskiar magana iTa ce: You creaTe Your reality From wiThin. Idan ka Tashi da saFe kana Jin nauYi, To sauran ranarka zaTa kasance mai nauYi. Amma idan ka ɗauki lokaci ka gYara inner state ɗinka, koda kuwa babu Abinda Ya canza a waJe, zaka ga cewa YanaYin komai Ya Fara canzawa. Kada ka bar duniarka Ta sarraFa ka; kai ne kake sarraFa duniarka. Lokacin daka koYi Yadda zaka kiYaYe inner peace ɗinka, kowane Alheri zai baYYana gare ka cikin sauƙi.
Shift Your Frequency, changE Your reality. Lokacin daka canza Yadda kake Ji a zuciarka, kowane Alheri zai baYYana gare ka cikin sauƙi.
THE DETACHMENT PARADOX
(Sirrin Sakin Riƙon Abu da Zucia)
Kun san cewa a metaphysics, Yawan son Abu da kake Yi shine Yake hana Abin zuwa gare ka? It’s called The Law of Detachment. Yadda kake maƙale da wani buri, shine Yake nuna wa sararin samaniYa cewa "babu ni."
DesperaTion is a vibraTion oF lack. Idan har kana cikin damuwa Akan "Yaushe ne zai Faru," kana ƙara Tura burin nesa da kai. True power lies in Trusting The process wiThouT clinging To The ouTcome. Lokacin daka Fitar da buƙatar a zuciarka ka maYe gurbinTa da cikakkiar gamsuwa, a nan ne duniar Take Fara kawo maka Abinda kake nema a maTsaYin Alheri na kwarai. Letting go isn't giving up; it’s makiNg space For The universe To deliver.
STop Forcing The door To open. When You release The need To conTrol, The universe aligns everYThing perfectly For Your success.
EXPANDING INTO THE FUTURE
(Faɗaɗa Zuwa Makoma)
The Future belongs To Those who Expand Their vision TodaY. Shin kana Jin fargaba game da Abinda gobe zaTa haifar, ko kuma kana ganin makomarka a maTsaYin wani wuri da babu Tabbas? A cikin The Law oF ETernal Expansion, makomarka ba wani Abuba ne da zaka "Jira," Abu ne da kake "Faɗaɗawa" (creaTe) Tun daga Yau. Shin kana son sanin Yadda zaka ƙara girmanka a Yau don ka zama wanda Ya cancanci babban buɗi na gobe?
A cikin ilimin The Law of Eternal Expansion metaphysics Yana koYa mana cewa lokaci (Time) Abu ne da muke sarraFawa da Tunaninmu. Idan kana Jin Tsoron makoma, kana "Taƙaita" (conTract) kanka ne. Amma idan ka Faɗaɗa Tunaninka don kaga kanka a maTsaYin wanda Ya riga Ya kai ga nasara, kana Jawo wannan makomar zuwa Yanzu. Faɗaɗa zuwa makoma Yana nuFin ka daina kallon gazawar Yau a maTsaYin ƙarshen raYuwarka; ka Fara kallon Ta a maTsaYin "girma" (growTh). Duk Abinda kake Fuskanta Yau, Faɗaɗa ne domin ka zama wanda kake son zama gobe.
Ka daina nuna wa kanka gaJiawa Ta hanYar Yawan Tsoron Abinda ba a sani ba. Ka zama mai himma da Tabbaci. Lokacin daka koYi Yadda zaka Faɗaɗa ƙarFin zuciarka don ganin kanka a maTsaYin wanda YaYi nasara, dokar kaddara zaTa buɗe maka koFoFin kariYa, wadata, da ɗaukaka ba Tare da wani Jinkiri ba.
Don’t Live in Fear oF Tomorrow; Live in The Expansion of Your purpose. Ka zama mai Fasahar gina kYakkYawar makoma. By masTeriNg The Law of Eternal Expansion, You command The cosmic Law To align Your Future wiTh Your ultimate buɗi
THE POWER OF CONSISTENCY
(Ƙarfin Dagewa)
Small sTeps Taken daily Lead To massive TransFormaTions. Nasara baTa dogara ga Aiki ɗaYa babba ba, Tana dogara ne gaci gaba da Aiki kowace rana. Shin kana da haƙurin ci gaba da ƙoƙari har sai kaga sakamakon da kake nema?
A cikin ilimin The Law of AcTion, babu Abinda Yakai dagewa ƙarFi. Ilimin meTaphYsics Yana koYa mana cewa Lokacin da kake Yin Aiki mai ma'ana kowace rana, kana gina wani ƙarFi a sararin samaniYa wanda ba zai iYa rushewa ba. Wannan dagewar iTa ce Take nuna wa kaddara cewa ka himmatu ga burinka.
SanYa Aikin kowace rana a gaba. Idan kaJi kamar ka gaJi, ka Tuna cewa kowane maTaki komai kankanTarsa Yana kusanTar dakai ga babban rabonka. Wannan ci gaban da kake Yine zai TilasTa wa dokar kaddara Ta bude maka koFoFin daukaka, kariYa, da nasarar da kake Fata.
Consistency is The bridge beTween goals and reality. Kada ka daina, ka dage. Keep Your AcTions Aligned wiTh Your vision, mainTain Your sTeadY prOgress, and let The cosmic Law maniFest Your succEss Through Your daily persisTence!
THE LAW OF KARMA
(Buɗi Ta HanYar Shuka)
Karma is noT a punishmenT; it is a cOsmic mirror. Duk Abinda kake gani a raYuwarka a Yau, sakamakon irin "shukar" da kaYi a baYa ne. Shin kana son ganin sabon buɗi na nasara a raYuwarka? To Fara da Abinda kake shukawa a Yanzu!
A cikin ilimin The Law of Karma, babu Abinda Yake ɓacewa. Ko wanne Tunani da kakeYi, ko wanne Aiki da kake AikaTawa, suna FiTar da kuzari wanda dole ne Ya dawo gareka (echo). Idan kana son buɗi na wadaTa, dole ne ka Fara zama Tushen wadaTa ga wasu. Kada kaYi Aiki don gamsar da dunia," kaYi Aiki don "shuka Alheri" a cikin dunia.
Ka daina kukan cewa raYuwa baTa baka Abinda kake so. Ka duba Abinda kake bai wa raYuwar. Lokacin daka Tsarkake niYYarka da AYYukanka, kana Amfani da Karma a maTsaYin mabuɗin buɗi. Lokacin daka zama Tushen Alheri, dokar kaddara zaTa buɗe maka koFoFin karia, wadaTa, da ɗaukaka ba Tare da wani Jinkiri ba.
You reap exactly whaT You sow. Ka zama mai Lura da Abinda kake shukawa. By masTering The Law oF karma, You command The cosmic Law To maniFest Your ultimate buɗi and Abundance!
CONSISTENCY IS THE KEY
(Dagewa ITa Ce Makullin)
It’s noT whaT You do once in a while That maTTers, buT whaT You do consistently. Nasara baTa zuwa da ƙoƙarin rana ɗaYa ba; Tana zuwa ne da Yawan maimaiTa Abinda Ya dace. Shin kana da haƙurin ci gaba da Aiki koda kuwa baka ga sakamako ba Tukuna?
A cikin ilimin The Law oF Action, dagewa (consisTencY) iTa ce ke JuYar da ƙoƙari zuwa nasara. Ilimin metaphYsics Yana koYa mana cewa Lokacin da ka zama mai TsaYin daka waJen AYYukanka na Yau da kullum, kana gina wani ƙarFi da kaddara ba zaTa iYa waTsi da shi ba. Duk wani ƙaramin Aiki daka maimaiTa, Yana ƙara maka iko.
Ka daina nuna wa kanka gaJiYawa. Duk Lokacin da kake son dainawa, ka Tuna burinka. Lokacin daka TsaYa TsaYin daka waJen Aikinka, dokar kaddara zaTa buɗe maka koFoFin nasara, kariYa, da ɗaukaka ba Tare da wani Jinkiri ba.
SmaLL sTeps, big results. Ka zama mai JuriYa. By showiNg up For Your drEams daily, You command The cosmic Law To maTerialize Your goals wiTh Absolute certainty!