Wani abu nake ƙara tunani a DEX yanzu 🚨
DEX trading yana fara haɗuwa da Stocks/RWA market kamar yadda muke gani a irin projects ɗin da ke haɗa tokenized stocks da DeFi
Idan wannan trend ya yi ƙarfi zai iya kawo sabuwar liquidity da volume cikin DEX market Kuma a ganina wannan zai zama babban narrative da ya kamata traders su fara fahimta tun yanzu
Amma akwai wani abu da ya fi haka muhimmanci
Analysis ɗinka ya kamata ya koma X
Idan kana son ka zama early a DEX kada ka dogara da
DexScreener → Facebook → jiran signal
A yanzu, yawancin early narratives suna fara fitowa ne daga
X → OGs → Builders → KOLs → On-chain activity → DEX
Saboda haka idan kana son ka gano opportunity tun kafin ya zama mainstream dole ka je inda narrative ɗin yake farawa
Ni kaina duk signal da nake drop ba wai kawai haka bane
Ina duba:
→ Wa ya fara magana?
→ Wane OG ne yake supporting?
→ Me ya sa ya yi magana?
→ Wallets ɗin farko suwaye?
→ Menene narrative ɗin?
→ Me yasa nake ganin opportunity ɗin?
Kuma wani lokaci idan na yi drop nakan bayyana dalilin da ya sa na yi shi
Saboda burina ba kawai in baka signal ba.
Ina son ka fahimci process ɗin da ya kai ni ga signal ɗin
DEX trader na zamani ba kawai chart reader bane
Narrative reader + Onchain analyst + Social researcher + Risk manager
Idan kana son ka kasance EARLY ka je inda early information yake fitowa
Don't wait for alpha to reach Facebook go where the alpha starts
Ilimi Kafin Sa'a
He asked me how to grow fast on X. I told him:
• Post 8–12 times daily
• Reply to everyone in your comments
• Quote tweet viral posts
• Stay active every single day
He said, “That’s too much work.”
Now he’s still stuck at 200 followers.
Growth comes from consistency.
ALHAMDULILLAH... 🔥
Mun kammala Azumi lafiya, kishirwa ta tafi, makoshi ya jike, Lada kuma ya tabbata da izinin Allah.
Muna Addu'ar Ubangiji Allah ya karbi ibadunmu, ya yafe mana zunuban mu.
Most people quit trading because they don’t see results fast enough, they think one good trade should change everything.
But that’s not how it works.
This is a game of repetition. A game of probabilities, You’re not here to win once, you’re here to stay consistent for years.
Build a system, master your emotions, and become consistently profitable.
Stay patient. Stay present, you’re closer than you think.