JUST I : 🇺🇸🇸🇦🇮🇷 Trump on Iran:
I asked the Crown Prince of Saudi Arabia, "What would you rather have us do?"
He said, "We would prefer a deal rather than an attack."
Zuwa anjima da misalin karfe 11 na dare zamu tattauna akan Hamster Kombat #HMSTR $HMSTR da zai shiga kasuwa gobe.
Kar ku sake wan nan tattaunawa ta wuce ku.
https://t.co/LqtmsimZDY
I came across this and felt I should share it. I am just imagining what the family is going through. This bill apart from the daily demands. Ya Allah
Please help donate or repost. His helper may be on your timelines.
May Allah grant him sound health.
Tapswap suka ce:
‘Yan baiwa kun fiye wutar ciki, kuna ta cewa yaushe za ayi listing, ko kuma ku kawai a yi listing, amma kuma da za ayi, zuwa za kuyi ku dunga cewa dama an jira an kara wasu tsare-tsaren ba ayi gaggawar yi ba 🤣
Fasaara: SCTv
Kamar yadda na sanar maku cewa Bitcoin zai iya sauka saboda wasu transactions da akayi akai hakan kuwa ya garı yanzu yadawo 65k
Idan Bitcoin bai rike support nashi da najama layi ba to zai iya dawowa 64k ko kuma 63k
Idan kana trade kasaka stop loss
https://t.co/YAy6BKqxDA
1/2 @Mnemonics_coin na dap da yin airdrop nasu dan har sun kammala snapshot(Daukan hoto) Na mutum Milyan daya da zaa bama
Lokaci bai Kure ba haryanzu zaku iya rijista ga link a kasa
https://t.co/uvjfD6ZfN0
GUYS SUMA MAJÖR DAI SUN FITO DA NASU TRIBE DIN
Duk wanda yayi joining major din mu zai samu stars ⭐️ guda 75 Idan kuma yana da premium telegram zai samu star ⭐️ 200
A hanzar ta ayi joining tribe ga link a kasa.
https://t.co/fwViyzpAq9
1/2 FARKON WATAN JULY MUNYI CLASS AKAN ABUBUWAN DA ZASU IYA FARUWA A WATAN JULY INDA ACIKI NAYI MAGANA AKAN BTC ZAI IYA KAIWA 54-50k BTC SAI DA YAKAI $53k SAN NAN NACE MAKU DAKA 15-20 OF JULY ANA HASASHEN ZAI FARA DAWOWA HAYYACIN SA YAU 15 BTC YA DAWO $64k
1/2 NOTCOIN YA KARA BAMU KASO SHASHIDA(16%) NA KUDIN DA MUKA SAKA AKANSHI
TUN FARKON WATAN NAN NA TURA COINS GUDA BIYAR DA NACE YAN GROUP SUYI FUNDAMENTAL AKANSU NIDAI NAYI KUMA NAGA ZASU BADA ALKHAIRI A JULY ZUWA AUGUST DUK DA YANAYIN KASUWA
1/2 BGB COINS NA BITGET YANA DAKA CIKIN COINS DA TURA A GROUP DINA CEWAR AWAN NAN JULY DIN ZAI IYA BADA ALKHAIRI
DAKA LOKACIN ZUWA YAU DUK ABINDA KAYI INVESTING YA BAKA RIBA SAMA DA KASO ASHIRIN NA ABINDA KA SAKA MASA.