Mai girma Engr Tijjani Abdulkadir Jobe ya mika sakon barka da sabuwar shekara.
A wani gajeran sako da ya aika ta hanyar kafar sada zumunta ta zamani Engr Tijjani Jobe yayi adduar Allah ya datar damu alkharen da ke cikin wannan shekara ya kuma tsare mu daga matsaloli