@cru_shseeker Kayi maganar Salati Kuma ka kawo, Tasbihi da tahlili Kuma har dariya kake, 🤔 gaskiya bid'a masifa ce.
Yanxu wannan umarnin na Salati dubu, shin da safiya ko yammaci kullum akeso ayi ko yaya?
Wallahi bid'a Toshe basira take
@cru_shseeker Nidai nasan wallahi kai kanka kasan babu wata Darika ko kungiya data dauki ilmi da muhimmanci kamar tafiyar Sunnah.
Kaso 70% na Ahlussunnah duk ba gadar Sunna sukayi ba, ilmi ne ya kaisu suka Gane gaskiya, Amma wllh kaso Dari 100% na Yan darika WAJADANA ABAANA NE, ba ilmi ne ba
@cru_shseeker Waye yace ita musabaka wata falala ce, ko Kuma wanda baiyi musabaka ba bazai iya Qur'ani ba?
Da wanda ya koyar da kurani A makarantar Allo da wanda yaje islamiyya, da wanda yayi musabaka da wanda baiyi ba, duk babu wanda yafi wani lada, kawai kowa Yana amfani da hanyar da yazaba
@cru_shseeker Yanxu wannan daya ne cikin karyace karyace da ake a wurin mauludi.
Allah ya ganar daku gaskiya ku wadatu Da Abin da Allah da manzonsa suka yi umarni dashi
Amma babu idda mauludi yazamto alamun soyayyar Annabi s.a.w
@cru_shseeker Haka su Kuma daluban da suke fitowa mauludi mostly basu ma san rukunan muslinci ba, dayawa basu san sunan iyayen Annabi ba ba Susan sunan mataye da yayayensa ba, basusan farillan sallah ko sunnonin ta ba, ga rashin iya karatun qirani
@cru_shseeker Sannan Kuma kaje kaga video na interview da aka ringa yiwa Yan mauludi tun shekara akalla biyar baya, zaka Gane cewa da Malaman mauludin da daluban mauludi duk jahilai ne,
Idan akaiwa malamin Yan mauludi tambaya akan hujjarsa, haka zai wuni yanata kwatance kwatance babu Aya
@cru_shseeker In Banda jahilci irin naku Yan mauludi, shin a shekara guda Rana daya ce ta koyar da soyayyar Annabi?
Mufa babu wata Rana face sai mun koyar da abin da yake da alaka da Annabi, kai Kuma kace a wurin mauludi ake koya sira kenan Rana daya yaro zai haddace lbrin rayuwar shekra 63?
@cru_shseeker Babu cikakken banza kamar shehu tijjani fah,
Kashi yafi mauludi domin babu alakar soyayyar Annabi da mauludi, domin duk wani wanda ya shahara da soyayyar Annabi yayi rayuwarsa yakoma ga Allah kafin asan zaa fara mauludi.
Sabida haka mauludi ba soyayyar Annabi bace bata ne
@cru_shseeker Wannan kam Gaskiya ne Kuranine ya tabbatar da hakan.
Tam Amma Taya akai wadanda aka saukar da ayoyin suratu tauba a gabansu maana sahabbai, bayan saukar ayar" kul inkana aba ukum ........fatarabbasu" basu fahimci ayar a matsayin mauludi ba, kenan dai Kun fisu fahimtar ayar?
@cru_shseeker Kaunar Annabi kuwa I tace mafificiyar ibada, tom Amma Taya zaayi ace mauludi shine soyayyar Annabi, Amma duk da girman ibadar Amma Annabi bai taba koyawa kowa mauludin ba har ya koma zuwa ga mahaliccinsa, sannan wadanda duk suka rayu kafin a fara mauludi kenan basuso Annabi ba?
@cru_shseeker Koyawa Yara son Annabi shine mauludi?
AA kaje islamiyyoyinmu kullum cikin koyarda sirar Annabi ake da Kuma tunatar da Yara su girman cikin kwaikwayon yadda Annabi ya Rayu da iyalansa da abokansa da sauran rayuwarsa.
Sabida haka hattana littafan Hadisai duk cike suke da sirar
@cru_shseeker Sabida haka mauludi HARAMUN ne. Nasan zakace ai baa ambaci sunan mauludi karara ba.
Sai nace maka da Allah ya haramta shirka ya ambaci shirka, shin kama suna yayi daya bayan daya?
Sabida haka dukkan shirka koda yau aka farata kafirci ce, koda babu sunanta a Qurani.
Haka bid'a
@cru_shseeker Ka kawo ayar da akace ayi mauludi ko Hadith 👍
Niga Wadda tace kada ayi mauludi.
Hadith "Man ahadatha fi'amrina haza ma laitha minhu fahuwa raddin"
Mauludi kirkirarren Abune wanda haryanxu bai tsaya da kafarsa ba, duk shekara sai an kirkiri sabuwar hanya tayinsa.
Akwai ingantaccen Hadith daya koyamana shiga bandaki domin yin Kashi, Har akace kada a fuskanci alkibla Kuma kada a jiya mata baya,
Haka Hadith ya koyarda cewa kada ajewa mata kamar yadda dabbobi suke zuwa.
Ayar suratu jumu'a tabada umarnin FANTASHIRU FILARDHI.
Kashi yafi mauludi