Inalillahi waina ilaihi raji’un allah mun dogara da kai ba mai iyawa sai kai,kuma Mun tabattar da Allah baya bacci ,Allah ka nagani ya Allah ,Allah ka kubutar da dukan wanda ke hanun azaluman nan .
300 Million Naira RANSOM!!!
How can you justify this government??
Irin wannan sun faru yafi a irga anan Arewa, let me highlight the worst case scenario here idan ba a biya Ransom din da ake nema ba:
1. Zasu iya Raping Matar a gaban sa
2. Zasu iya yanka yaron nasu a gaban su, su kuma basu naman suce suci wanda same case ya taba faruwa a Katsina
3. Zasu iya kashe daya subar 2
4. Zasu iya Kashe su Gaba daya
5. Zasu iya Karbar Ransom din kuma su kashe su
And kunsan how many people ne suke captivity yanzu?
Allah ya isa tsakanin mu da wadanda suka zalunce mu 😭🫵
When Allah gives you a very good wife, treat her good, reciprocate the love, be so kind to her that even when you are not in the picture she will miss you love you and praise you, some wives even tell Allah about their husband’s because of his kindness to them.
a woman was created to reciprocate. the way she loves you, treats you, submits to you, and makes room for you is heavily influenced by how you treat her. make her feel safe, loved, respected, and cared for, and watch how naturally she softens for you. YOU set the tone.
Idan Allah yai maka arziki, kadunga waiwayan abokan da kuka taso tare kana yimusu kyautan bazata, wa'inda zaka iya basu jari su kama Sana'a kabasu.
Ko baza ka basu kyautan kudi a fili ba, to kadunga siyan abunda suke saidawa, daganan zaka iya kara musu abunda kaga dama amatsayin kyauta.
I love how peaceful my TL is in the morning. Just Islam, beautiful reminders, duas, and positivity. Then afternoon comes, evening follows, and by night, the chaos begins. What happened to the peace we had this morning? 😂🤌🏾
I am no longer afraid of things falling apart. I have seen what happens after the worst of it. The sun still rises, people still laugh, new things still begin, and one day, you find yourself happy about something you once thought you would never recover from.