The Eastern people of SOKOTO state, baazamu manta kisan gillar da akayiwa sarkin mu ba Mai daraja ba a hannun bandit ba dakuma yin ko oho da Yaya rayuwar mu take ciki mu mutanen gabaccin SOKOTO wanda gurin kisan sarkinmu da SA hannun gwamnatin jiha a ciki and 2027 election