Alhamdulillah!
Today, I proudly walked the stage at the University of Port Harcourt Convocation as Dr. Rabiu Yusuf (PhD) in Community Health.
From diploma to doctorate, what a journey! Grateful to my supervisors (Prof Seye Babatunde and Prof Charles Tobin-West) colleagues, family, and friends who stood by me.
The pictures say it all.
#PhDConvocation #DrRabiuYusuf #UniversityOfPortHarcourt #CommunityHealth
Addu'oi ne masu matukar tasiri da suka shafi kowane bangare na rayuwar Dan adam kama daga Neman arziki, neman tsari, kyakyawan karshe, kasuwanci, Iyali da neman nasarorin Duniya da lahira. Dss...
Mai bukata zai iya duba link a comment domin saukewa.
Allah yasa mu dace.
TSARABA ZUWAGA AL'UMAR MUSULMI!
Ranar Arafa rana ce ta Addu'a tareda yakinin samun ijaba.
Acikin wannan PDF kwai Addu'oi akalla 74 da aka tattara wuri daya wanda aka tsamo daga Al-Qurani mai girma damuma ingantattun Hadisa daga manzon Allah S.A.W.