Mawaki Soja Boy ya wallafa wani saƙo bayan kalaman Adam A. Zango, inda ya ce:
"Sokake na yi magana akanka Adamu toh zanyi, mu haɗu gobe."
Yanzu dai mutane na jiran jin abin da Soja Boy zai faɗa idan ya yi magana gobe.
Adam A. Zango ya bayyana wani ɓangare na abin da ya fuskanta yayin tafiyoyin siyasa tare da Dauda Kahutu Rarara, a wata hira da Zauren Jita TV.
Wannan ɓangaren hirar ya jawo muhawara sosai a tsakanin masu kallo.
Kai fa, me kake gani game da wannan bayanin?
Mawaki @OfficialSojaboy ya wallafa wani sako a shafinsa na Facebook inda ya ce:
"Humanity before Religion, Hausa Language before any language. ❤️✊🏽"
Wannan sakon ya jawo martani sosai, inda wasu suka ce addini ne ke koyar da ɗan Adam yadda zai zama mai tausayi da adalci...
Jarumin Kannywood Abba Sboy ya wallafa wani saƙo a shafinsa na Instagram inda ya ce:
"Abubuwan Soja Boy din nan fa naga gaba-gaba suke yi. In taba shi ko in bar shi da halin shi?"
Shin ya kamata mutum ya yi shiru idan aka samu saɓani, ko kuma ya mayar da martani cikin hikima?
Mawakin Hausa Bilal Villah ya bayyana cewa ya karɓi kyautar mota daga Hon. Dr. Sanusi Turaki Maituta, bayan alkawarin da aka yi masa ya cika.
Muna taya Bilal Villah murna. Allah Ya sa alheri. 🤲
👇 Ku ma ku taya shi murna a comments.
Murja Ibrahim Kunya speaks out 👀
A viral TikTok clip has sparked fresh talk about Samha Inuwa and Rahama Saidu.
She didn’t mention names — but fans think they know who she meant.
What’s your take? 👇
#Kannywood#MurjaIbrahim#SamhaInuwa#RahamaSaidu#TikTokTrending
EFCC arrests Kannywood actress Samha Inuwa over alleged naira abuse after a viral TikTok video sparked public debate.
Full story 👇
https://t.co/NQ7ZC5TRaj
🚨 BREAKING: "Damn! It’s Massive!" 🏠🔥
Egungun of Lagos (Kuye Adegoke) acquires a huge new mansion in Lagos!
He also sent a powerful message to critics. See the full video of the interior here: 👇
https://t.co/gF3GkPYnEk
#Egungun#Lagos#HausaTracks
🚨 TRENDING: Sojaboy x Iftihal Madaki! 🔥
New viral video just dropped! The chemistry is 10/10. Is this the visuals for "Gamawane"? 🎥
Watch video & Download Audio here: 👇 https://t.co/fBugZflRCx
#Sojaboy#Kannywood#Arewa
Be honest... If Chris Brown toast your babe today, you fit drag am with am? 😂👀
Or you go just handover the relationship peacefully?
#ChrisBrown#Breezy#MusicTwitter
Anthony Joshua Accident: Tragic Car Crash Claims Lives of 2 Friends (Sina Ghami & Latif Ayodele) – Photos and Video Updates
https://t.co/VoRptpL6be
–