@S_M_Danpullo Gaskiya kam Amma idan aka Tina mutuncinka da mutuncin sunusi to dayawan mu bazamu iya zagi ba Amma akwai Wanda zasu iya tareda dukan girmamawa gaskiya bazan iya zagin kuba abunda muka rasa Allah ya bamu badadinsa Kuma na tausayawa sunusi kairan inasha Allahu π