@chrismramsey@musa_kiliya Did they 😏
According to child care prevention and safety center
840k children goes missing each year that's every 40sec of a day.
To me Europeans never ended slave trade they just rebranded it.
Pimps in America earn up to $200k each yr per Girl
Makes you wonder
Sai ki dibba Yadda aka Cusa mana kallo kallon banza a waya ko TV,
Zaki ga Yarinya suna Kwai kwayon yer film dan malama
Yaro zai Kwai kwayi Dan Waka dan Alarama
So ta Film da "social media content" ake passing na Kazantar rayuwa yanzu kuma shina wai bur ge wa.
Saboda lalacewa, Wai 'yan film ne za mu tsaya su koya mana tarbiyya, da yadda za mu yi rayuwa Mai inganci🤔🙆
Anya ba mu shiga uku ba Kuwa?
A ce duk malaman da ke fadin duniyar nan🤔🤔?
@abu_twinss I wish arewa zamu fara dealing da malamai
Then chairman, idan suka ga wa'anan basu sha ba hankalin su zai tashi
How can these ppl sold the country out like this
@mosalamandani But my point is women on social media most of the time are here for attention
Hence posting the selfie pictures, following trends
Likes & follow for follow
But for a woman to spend most hours of her day online speaks loud volumes