Abdulrasheed Abdulkarim, Malamin Addini a Najeriya kuma magajin marigayi Sheikh Yahya Masussuka ya bayyana giɓin da rasuwar malamin ta haifar.
Ya kuma ce zai ci gaba da tafiya bisa tsari da kuma da'awar marigayin ta ɗabbaƙa koyarwar AlƘur'ani.
🎥 - Abba Auwalu
Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), ya karɓi baƙuncin tawagar Shaikh Imam Rashid (khalifan Shaikh Yahaya Masussuka), a gidansa dake Abuja, da yammacin jiya Lahadi, 28/Jimada Ath-Thaniyah/1448 (8/November/2026)
Tawagar ta bayyana godiyarta da yadda ƴan uwa su ka bada gudummawa wajen jana'izar Sheikh Yahaya Masussuka wanda ƴan ta'adda su ka kashe makonni da su ka gabata, da kuma ta'aziyyar da Jagoran ya gabatar, da ma taron zaman lafiya, wanda ya tura da wakilci.
Jagora (H), ya gabatar musu da jawabai kan haɗin kan al'ummar Musulmi, da kuma hanyoyin da za su ci gaba da bi don gabatar da da'awah ta al-Kur'ani yadda ya dace. A ƙarshe Jagora ya miƙa littafi (Hikimomin Imam Ali da Nahjul Balagha) da kyautar zobe wanda aka rubuta cikakken al-Kur'ani a jikinsa, ga Sheikh Imam Rashid da kuma Alaramma, mai ja wa Sheikh Masussuka baƙi.
A karshe Jagora (H) ya yi addu’ar Allah Ya amshi shahada Sheikh ya kuma sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa.
@Szakzakyoffice
#Unity
#Alfatiha
#FreePalestine
#PrayForPalestine
#OurMartyrsOurHeroes
28/Jimada Ath-Thaniyah/1448
08/11/2026
Those who stand with the truth always face life's hardest challenges, as the selfish and dishonest do not wish to be questioned. May Allah continue to bless and show mercy to the revolutionary, peace-loving cleric, Yahaya Masussuka.
Kici gaba da zama Ambasadojin Zaman lafiya tsakanin al ummar musulmai kada masu amfani da AK 47 su razanar daku da barin wannan aikin Maulana Prof Allah ya kara muku lpy ya kare ma naku🤝
As a child in the 80s I can remember how after every prayers in the mosque we do supplication together and pray for ourselves and the community together in unison thereafter everyone shakes eachothers hands irrespective of position.
When the salafist took over the supplications in unison was cancelled, the shaking of hands stopped that they are all bidiah
Why won't blessings depart.
Tambayar lakurawa na izgilanci da suka yi masa ya riga ya ba su amsa tun yana da rai. Wallahi, ya gama aikinsa cikin nasara, ya kuma bayyana gazawarsu har abada.
Alhamdulillāh Allah ya gafarta maka mlm amin.🤲
Late Sheikh Masussuka’s straight-talking sidekick and one of his closest confidants has now come forward to dismantle Bulama’s claims that the late Sheikh was assassinated by Ansar, the Boko Haram-affiliated terrorist faction.
When those who knew the Sheikh intimately begin to challenge the narrative, the imperative for a thorough, evidence-based investigation becomes even more pronounced. Claims of this magnitude must be subjected to rigorous scrutiny, not accepted at face value.
Masussuka family and students urged people to disregard the claims of Ansaru for the assassination of their father and teacher, they called for a thorough investigation
Some people have been saying they will k!ll him anywhere they see him, even when receiving such threats Masussuka was still preaching love and peace. Allah ya saka maka, Allah ya tona asirinsu