Wasika zuwaga Shugaban kasa Alhaji Muhammadu Buhari, a kokarinda kayi a baya Muna ronkonka ka kara dadawa akan Wanda kayi a baya Kadubi Jahar Katsina adawo da ita cikin hayyacinta muada bukatoci dayawa ayi mana Wanda yasamu musanman yankin Funtua zone.Daga Bashir Gwadabe.