Wallaahi tallahi you guys are animals, and someone needed to tell you that without mincing words.
There is literally nothing exceptional about this. If anything, if it were possible, he was supposed to stone the governor.
His wife’s death was avoidable. If the governor had been doing his job, if security in the state had been adequate, his wife wouldn’t have died, and her children wouldn’t have been orphaned.
I mean, who, if not an animal, would use another person’s death to talk about “daukaka”? Daukaka when the government failed him and allowed riffraffs to kill his wife?
Wai ku na da hankali kuwa?
Kuma fa abu daya ke jawo wannan abin, wallahi son duniya ne. Saboda wawaye irin ka, abunda suke dubawa kawai zai samu abun duniya.
An bashi gida, an bashi kudi, don haka an siya ran matar shi.
Allaah ya raba mu da aikin jahikci.
New House 🏠 for sale
4 bedroom
1 parlor
1 kitchen
3 toilet
Parking space 1car
Asking Price 38 millions negotiable
Location ring road by pass Kano
Retweet please my customer might be on your Timeline
TAIMAKO! TAIMAKO!! TAIMAKO!!!
Yar'uwa Nusaiba Abdullahi Andu, tana cikin mawuyacin hali na rashin lafiya mai tsanani, wanda har yakai Jikinta Duka baya aiki.
Nusaiba tana fama da ciwo mai tsanani, domin dukkanin gabobin jikin ta basa motsi sai kace mai Parallize, yanzu haka tana Asibiti rai a hannun Allah cikin kulawar kwararrun likitoci.
Likitoci sun rubuta wasu manyan allurai da za'a yi mata Kuma a Halin Yanzu Iyayen Ta Basu da Karfin da Zasu Iya Sayan Wannan Alluran Shine Mukaga Ya Dace a Nemi Taimako.
Domin Tuntuba Ganan Lambar Mahaifinta:
Mallam Abdullahi Aliyu
07030068925