@jibreelKhalil To adai tsarkake niyya Ayi saboda Allah akumayi abinda Allah da manzonsa sukayi umarni sai asamu sakamako wajen Allah, amma duk yadda kakeso kaburge mabiya inhar babu umarnin Allah da manzon Allah tofa kasani wlh aikin banza kayi,danha sai akula