@jibrilhassaan Karka ne ace Malam Baya magana Akan zalincin da akeyi a Nigerian, Shi da yace ma sabida zaluncin yen siyasar Nigeria duk sun yarda bazasuga ANNABI BA.
@abbakarrrh Hha, wlh Abu biyu zaisa na iya auren ta, Daya shine takai Kanta kotun musulunci ai Mata haddi Yadda Allah da manzon SA yace. Samnan a tabbatar min da duk wani video nata wajan mutane duk sun goge Shi.
@ishaqsamaila5 I support Malam, but what u said is zanchen banza, is not only malam that have thousand of supporters, the other person to get supporters.
@bapphah Wallahi Talaka mai girman Kai bazai Shiga Aljanna BA. Ka chanza hali @bapphah . Toh yanzu ga shinan indomie zasuyiwa Mai shayin kyauta. Bai taimaka BA?
@IndomieNigeria@SarkinMota_AMF Wlh I love noodles - cherry but from now on I will go back to indomie, I said go back because that's my favourite before Una make am cost.
@ishaqsamaila5 Turancin banza da hofi. Ai duk Wanda tabi Allah surly he is sufficient for him, yanzu ma mutane BA laifin Zinar ke damun su ba , no lefen yadawar ne matsalar su. Ayi mu gani. Shi Allah Yana hukunci ta yarda yaso, daman bulala 80 CE a bainar Jama'a shine hukuncin.