1. Wadanne abubuwa ke sanya ka tsorata da token ka fasa siya a DEX?
2. Wadanne abubuwa ke sanyawa ko suke jawo hankalinka ka sayi token a DEX?
Mu hadu a comment mu karawa juna ilimi
Shi dex trading ba iya Analysis bane yake baka nasara, kana bukatar ka zama mai dogon tunani da lura akan lamuran da suke faruwa a kasuwar yau da gobe, hakan zai matukar taimaka maka wajen yin nasara
Duk akwai videos akan haka a YouTube channel dinmu na GITC.
Kuma zan cigaba da kawo videos a hankali na duk wani sabon abu da zai fito. Amma dai please mu fara dagewa sosai.
Ku zama ready ko yaushe idan na samu signal dana yarda da ita zan kawo, sai ku kara bincikawa kafin shiga.
Aslm Alaikum.
Barkan mu da safiya, Zamu cigaba da kawo signals da kuma news da suka shafi DEX.
Amma abinda ya kamata shine, mutum ya tabbatar cewa atleast zai iya:
1. Siya da siyarwa
2. Research akan Holders din token
3. Research akan bundles da bubble map.