On the blessed occasion of Eid al-Adha,I respectfully convey my sincere greetings and best wishes to you and your family. May Allah (SWT) accept your sacrifices and prayers, and continue to bless you with strength, wisdom, good health, peace, and success in all your endeavour.
*_Biyo bayan rushe rushe da kune kune da sojoji sukai kwanaki uku da suka gabata jiya da sakar rana sunci gaba da ga inda suka siya har dare kamar yadda majiya da ga yankin da abun ya shafa a karamar hukumar ta Monguno su ka tabbatar da aukuwar abun. Allah ka kawu musu dauki_*
As Nigerians prepare for the 2027 elections, it's crucial to recognize that voting decisions have long-term consequences. Citizens should value their votes, reject ethnic and religious divisions, prioritize character and competence, hold leaders accountable, and refuse violence.
Matar Shugaban kasar Najeriya Aisha Buhari ta janye ฦara da kuma tuhumar da take yi wa ษalibin nan Aminu Muhammad, kamar yadda lauyansa ya shaida wa BBC Hausa.
Cikin wani saฦon tes, Barista C.K. Agu bai yi ฦarin bayani ba game da dalilin da ya sa Aisha ta janye ฦarar.