RANAR SAMUN YANCIN KAI
Ina ’yancin kai yake idan ɗan ƙasa yana tsoron ’yan bindiga fiye da hukumomin ƙasa ?
Ina ’yancin kai yake idan manomi yana tsoron zuwa gonarsa saboda barazanar sace shi ?
@Abbahikima@bulamabukarti@atiku@TheNationNews@NigeriaGov