☕️ Ataya ba kawai abin sha ba ne…
Wani lokaci ƙaramin gilashin ataya yana ɗauke da natsuwa hira zumunci da farin ciki 🤎☕️
Inda ataya ta haɗa zukata sai ka ji kamar duniya ta yi shiru
#Ataya#Natsuwa#Zumunci#TeaTime#FarinCiki
MANZON ALLAH ﷺ Yana Kin Haka
SHEHU TIJJANI R.T.A. Yayi Hani Da Haka.
SHEHU IBRAHIM R.T.A. Ya Barranta Kanshi Da Haka..
Idan Bazaki Iya Shigar Kamala Ba
Wallahi Ki Zauna A Gida 🧏
Duka Basu So
Allah Ya Barmu Da Kaunar ANNABI ﷺ 🤲
Allah Ya Bamu Ikon Gyarawa 🙏🙏🙏
NISA'U 📌
A Duk Lokacin Da Zaki Fita Gurin MAULIDI Ki Kyauta Niyyar Ki Ki Kyautata Shigar Ki Ki Rufe Tsiraicin Ki Kamar Yadda Addini Ya Tanada..
Babu Wata Faidah Acikin Sanya T Shirt Na Maza Da Sunan MAULUDI
#virałpost#everyoneシ゚