Alaji Idan fa Qur'ani bata kwatar ma da hankali Akwai Problem... Ka kara duba kanka Ka gyara al'amura kafin lokaci ya kure ma.
ยซยซยซุงูุฐูู ุกุงู ููุง ูุชุทู ุฆู ูููุจูู ุจุฐูุฑ ุงููู ุฃูุง ุจุฐูุฑ ุงููู ุชุทู ุฆู ุงููููุจ ยปยปยป
I have learnt some bitter lessons from this week's trade...
Gonna share some of what happened in the next posts
We keep going, God will favor us In shaa Allah ๐ซ๐
Alaji dex saida addua fa, duk hanyan bi dan ya kure ka ya sani..
Nashiga token dinnan a 8k MC tun jiya da safe..ya dawo har 3k MC. Ina kwanta wa dan hutawa na tashi na samu har 22k MC ya tafi kuma now fa a 6k MC yake.
atakaice dai muna hannun Allah๐คฒ๐
Allah yasa mudace๐
#dex
Almighty. Keep us away from overthinking and replaying failed scenarios in our minds. With Ramadan coming up, help us quit bad habits and keep our focus on that which pleases You. Aameen.