A gefe guda kuma, Thomas Tuchel ya kawo karshen rade-radin komawarsa United bayan ya sabunta kwantiraginsa na shekaru 2 a matsayin kocin Ingila.
👀 Shin Carrick ya cancanci zama kocin dindindin?
#ManchesterUnited#Carrick#Football#LabaranKwallo
@unich_com I would not do any task on your app as from today Im very tired 😴 with your app we keep mining and updating app but not anything tangible I'm tired I'm tired I'm tired
🚨🔴 Tsohon dan wasan Manchester United, Wayne Rooney, ya bukaci kulob din da kada su dauki Luis Enrique.
Ya ce ya fi dacewa a bai wa Michael Carrick dama ya jagoranci kungiyar na dindindin.
👉 Shin kai ma kana goyon bayan wannan ra’ayi?#MUFC#Football#PremierLeague
a ciki babu me kare ni daga yan media zuwa ga yan jaridu kamar yadda ake ma sauran manya manyan yan wasa
Da wannan kalaman na Mo Sala ake ganin kamar zamansa a Liverpool yazo qarshe
Ko ya kuke gani yayi hakuri ya Zauna ko kuma ya gwada sa'arsa ta wani wajen?
Fitaccen ɗan wasan Liverpool, Mo Salah, ya bayyana fushinsa dangane da yadda ake mu'amalantarsa a kulob din, duk da cewa ya cika tarihinsa da nasarori!🗣️Salah ya ce: "Na fi kowa zura ƙwallaye a wannan zamanin tun bayan da na zo Premier League. Amma idan na yi wani abu, Ni kaɗai
⬆️ Starting today, event suggestions will officially be part of the evaluation process for awarding the Builder badge
⁉️ What counts as a suggestion?
Anything that helps Unich grow and improve, such as ideas about:
#unich We're building a special badge system to honor Freedom Fam members who’ve contributed to Unich's growth.
The roles will include: Builder Product feedback & idea contributor Content Creator or usersposting about Unich Growther Active chatter, supporter, community grower