@Sarki_sultan ๐ Na taษa gani, amma gaskiya idan post ya fara samun 100+ likes, comments ษin kansu suna zama wani sabon content. Wasu comments ษin ma sun fi original post ษin jan hankali ๐คฃ๐ฅ
@bmjvermerlleey Duniya Ta Lalace! ๐ณ
Ba a Musu Bulala. ๐
Ba a Hukuntasu. ๐ค
Kuma Suna Nan a Cikin Kano. ๐ฅบ
Suna Nan a Cikin Kano! ๐ซจ
Na Rasa Kano...
Wai wane irin, it' it' it' Ni Kano Wani Irin Gari Ne Kam Wai Shi... ๐๐๐
Just For Weekend Fun ๐คฃ๐๐
@honeeybuch To all the broke guys out there, ku daure ๐๐ช Rashin kuษi ba ฦarshen rayuwa ba ne. Lokaci ne kawai, komai zai canza in sha Allah. ๐คฒโค๏ธ
@bmjvermerlleey Hakika, duniya tafiya ce kawai, ba wurin zama na har abada ba. ๐ Allah Ya sa mu kasance cikin masu hankali, masu tsoronSa, masu kyakkyawan hali, kuma Ya tsare mana imani da mutunci har ฦarshe. ๐คฒโจ
@bmjvermerlleey Haka ne wallahi ๐ idan lokacin mutum ya yi, ko abin da bai zata ba sai ya zama sanadin alheri. Allah ya sa namu lokacin nasara ya zo. ๐คฒโค๏ธ
1. Open ChatGPT App
2. Upload Your Image
3. Copy And Paste The Prompt Below
+ Check the Comment Section Prompt
+ After Creating Drop Photos Results ๐
โSocial media ta ba ki murya, sai kika ษauka ta ba ki ilimi!โ Wannan layin ya yi ฦarfi sosai wallahi. Amma dai kowa ya na da damar ra'ayinsa, ilimi da fahimta su ne ya kamata su jagorance mu. ๐ ๐
Idan yarinya ta je ฦasar Turawa ta yi shekaru 5 ko sama da haka da sunan karatu, ta dawo Nigeria da wasu raโayoyin feminism, ba lallai ya zama abin mamaki ba.
Amma ke, โyar gidan Malam Aฦilu, secondary school da ฦyar, yan uwa da samari suka haษa kuษi kika shiga FCE/Polytechnic, yau kije a kafa Gobe arage maki hanya, kika kammala da ฦyar, sannan wani ya ba ki waya kika fara bibiyar social media.
Kwasam sai kika ษauko aqidar feminism kina ganin ke ma kin waye, sabida Damsil Basirati. ๐ญ๐ Wannan yafi zama Abin mamaki sama da wacce taje kasar turawa.
Social media na iya ba mutum murya, amma ba lallai ya ba shi ilimi ba.
@bmjvermerlleey Kai wannan maganar ta yi zafi! Social media fa na iya sa mutum ya ji kamar ya san komai, alhali โfollowingโ da โknowingโ abubuwa biyu ne daban. Karatu da bincike suna da muhimmanci sosai. ๐๐
@bmjvermerlleey Hakika, babu abin koyi mafi kyau kamar Manzon Allah ๏ทบ. Allah Ya sa mu yi koyi da kyawawan halayensa, Ya kuma ฦara mana son sa. ๐คฒ๐ฝ