When I look at her face, I find myself wishing that I could have her love.
When I look into her eyes,
I wish that I could be the only one who belongs to her.
They ask me what it is that I love about her,
and I don't know what to tell them.
Her eyes?
Her character?
@_hafsat_paki Shi Namiji baida Wanda zai masa gwaninta, ku Kuma Wani zai iya kawo muku don ya burgeku...
Namiji da kansa zaiyi ma kansa ku Kuma kawo muku za'ayi, sometimes ahaya kawai zai siya ya wuce ku Kuma sai kunyi ado kuke iya zuwa gun ๐ค
Idan kana lissafin rayuwan masu kudi sai kaga kaman Kai Allah ya manta dakai ne, ko kafara tunanin wasu ma ka rako duniyan.....
Amma idan Allah yabaka dama kaje asibiti ko makabarta sai kaga Abun ba yadda kake tunani ba.....
Allah kamana arziki me amfani ๐
@Shaeikhweeder Me zakace akan ta'addanci da akeyi? Kana cewa Wani Abu za'azo a kamaka in gidanku basuda dama-dama ka jaza muku magana Amma anan ko tagging din Yan balaja'un Nan kayi bawani shegeee.....
Akwai Wanda ya taba alakanta bandit da Wani senator a Bauchi sai da sowore suka shiga ciki