yau nahau adaidaitq shahu dundaga kano line har rijiyar lemo nikadai kuma gashi ba drop nadauka ba.
wlh mai baburdin yabani tausayi sosai domin duk inda yaga mutane sai yatsaya ko xasu hau amma shuru。
nikaina saida nafara.wasi_wasi haka dai muke tafiyar nan😭😭
Ya Rabb, It's Me Again—Your Weak & Faulty Servant. I'm Back To You, Ya Rabb, Because Your Doors Are Never Locked, Your Rizq Is Never Limited, & Your Mercy Is Greater Than Our Sins. Forgive & Bless Us, Guide Us To The Right Path & Grant Jobs To Our Jobless Brothers & Sisters 🤲🏼
@Mss_Tareem@jiddatulkhayr gaskiya ne wannan maganar taki kwadayi shine abinda yake saurin namiji yasan.wacece yake rayuwa da ita sannan yasan taya xaixomata
wasu matan fa kamar haka gashin kansu yake amma sucikaka da surutu wlh kwana 2 ina xuwa saloon bansamu ba
kai dan allah muyi dariya kafa uku.hhhh hhhh hhhh nidai nayi tawa
Kark Soni Dan KUDI saboda ni bamai KUDI bane ba, sannan kark Soni Dan kyau Saboda niba kyakkyawa bane ba, haka Kuma ba Dan Mai kudi bane ba, kawai idan Zak KAUNACENI tokasoni Dan allah🙏🙏🙏