Assalamu Alaikum ๐
My X page is for:
โ Nigerian stocks
โ Crypto/Web3
โ Halal investing
โ Trading psychology
โ Wealth-building in Hausa + English
If you want practical finance education from a HALAL perspective, this profile is for you.
INTRODUCING To https://t.co/EjHdeU6nzj
A powerful tool for discovering early token opportunities and analyzing on chain activity.
Download it here ๐
https://t.co/7jplymJKN9
LUXURY CAR OWNERSHIP, REIMAGINED THROUGH BLOCKCHAIN
Own more than a luxury carโown a verifiable digital asset.
With blockchain technology, luxury vehicle ownership can become more transparent, traceable, and transferable, connecting real-world automotive assets.
@sidrachain
Seeing information or opportunities without taking action is nothing guys, learn, act, and make it count.
Donโt just watch and wait especially when it comes to knowledge .๐
๐๐ก๐๐๐ค๐ฅ๐ข๐ฌ๐ญ ๐ ๐จ๐ซ ๐ ๐๐๐ ๐๐ง ๐๐ซ๐๐๐๐ซ๐ฌ๐งโโ๏ธ
Amatsayinka na $degen trader yanada kyau yazamana koda duka wadannan sharuddan basu cika akan token ba, atleast dai idonka yakai kansu (wanda dama a early stage din ka'idojin basu cika zama complete ba)
โ ๏ธ $Token creation reason
Wannan shine abu na farko daya kamata kafara bincika akan token, saboda tanan ne xaka fahimci how big token din yake da potential
โ ๏ธDistribution
Wannan yanada matukar kuma ana amfani dashi ne ta hanyar diba top traders din da diba how profitable suke a wannan trade din, hakan zaisa kaguji zama exit liquidity nasu
โ ๏ธSecurity
Wannan mafi yawanci bai cika zama issue ba in har pump-dot-fun token din yafito
โ ๏ธSocial handle
Ana anaso kadiba not only activeness na deployer din harda masu engaging the account din, mai suke cewa saboda hakan kebada general sense na inda token zai dosa.
โ ๏ธAge
As a degen $trader trading din token da yayi awanni banaka bane sai dalili ko shine saboda duk token din daya dade zakaga koda yana moving tau zai dau lokaci kuma wani zai iya gajiya kawai yayi dumping
โ ๏ธChart
A matsayinka na trader wanda kuma yake degen yakamata duk kaga chart yaza mana xaka iya banbantashi da na karya (kowane candle yazamana suna dauke da 70 - 80% of their ideal features)
โ ๏ธBundle %
Wannan wajibine katsaya ka dubeshi as a degen trader because mutum daya zai iya ruguza (dalili ko shine a wannan mataki sau dayawa KOLs din nan sunada copy traders wanda in suka fita trader copy traders nasu suna fita wanda hakan indai ba narrative bane mai karfi token zai kama hanyar lalacewar sa.
โ ๏ธSnipers %
Usually indai kanada filters wannan baida matsala saboda mafi yawanci sunfita kamin filter dinka yakawo maka tokens din
โ ๏ธFresh Wallets %
Wannan mostly wannan duk zakayi bincikensa alokacin dakaje duba distribution
โ ๏ธTop holders
Anything above 30% yanada kyau kayi takatsantsan dashi.
โ ๏ธ $Dev history
Yazamana ba mai creating token bane duk bayan 1min or 5min
โ ๏ธMC/Volume ratio
A wannan gabar yanada kyau kasani sai kudi yahau kan token sannan Market Cap nasa zai karu kakoga dole Volume amount yafi MC
โ ๏ธCurrent MC to it ATH
Wannan zai taimaka maka wurin Yankee hukuncin in har wannan token din yanada yiwuwar reversing
โ ๏ธGlobal fees
Wannan wata hanyace da itama zata taimaka maka wurin gano tokens din da real traders ke trading da kuma wanda ka karfa-karfa yakai matakin dayake (misali duk token dakaga yana 100k MC sai kuma kaga fees din bai wue 4 - 6 sol ba kasan ko da kiti murmura acikinsa)
Allah yasa mudace ๐ kar amanta ayi following for more insight with regard to memecoin trading