Allahu Akbar 🥹💔
The Qur’an was not burned; only the cover was burned. The words of Allah are preserved, and no one can destroy the message of the Qur’an 🤍🤲🏾
INNALILLAHI WA'INNAH ILAYHIR RAJI'UN...
Duniya zancen Banza. 💔💔
Allah ya jikan ki Uwar Marayu Hajiya Gwamnaty Mairiga yasa Aljannah ce makomar ki.
Allah ya sadaki da Annabin rahma. Gaskiya munyi rashin mutumiyar Arziki.