2026 FIFA World Cup Prize Money (Top 4)
FIFA is paying out a record $871 million in total prize money for the 2026 World Cup (the biggest ever).
Here’s what the top four teams earn in performance-based prize money:
The Prophet Muhammad (ﷺ) said:
"If one of you is not sure about his prayer, let him estimate what he thinks is most likely to be correct and complete the prayer on that basis, then let him prostrate twice."
-(Sunan an-Nasa'i 1240)
The Prophet Muhammad (ﷺ) said:
"Be afraid, from the curse of the oppressed as there is no screen between his invocation and Allah."
-(Sahih al-Bukhari 2448)
REVEALED: Tinubu Govt Made ₦4.77tn From VAT In Six Months Yet Still Borrows To Fund Projects Awarded To Ally And Convicted Money Launderer Gilbert Chagoury https://t.co/x3OvLFK0KU
Haka Kawai Zasu Dauki Waya Su Shiga Account Dinsu Suje Bakin Symbol Dinka Dake Bakin Kofar Shagonka Su Copy Lambar Wayarka Sai Su Turama Kati Kamar 2k ko 3k
Daga Nan Sai Su Wice Suje Gun Mai POS Su Tura Masa Kamar 200k Idan Yabiyasu Sai Suje Gun Wani Shima Su Tura Masa 300k ko Sama Da Haka
Yadanganta Da Abunda Yake Account Dinsu
Idan 2 milliyon Ne a Haka Zasu Karar Dasu
Sai Chan Bayan Kwana Biyar Ko Hudu Haka Sai Suje Police Station Suyi Complain Cewa Ansace Wayar su Anyita Turawa Mutane Kudade Amma Daga Ciki Sungano Cewa Akwai Wanda Aka Turawa Kati na 3k
Sai Police din Suce To Abasu Number da Aka Turawa Kati Saboda Binciken Zaifi Sauki A Hakan
Sai Police Su Kiraka Idan Ka Daga Sai Ace Ranar Kaza Anyi Amfani Da Wani Account Anturawa Layinka Katin 3k Hakane Sai Kace Ae Kai Kaga Kati Amma Bakasan Waya Turo Ba
Sai Suce Ba Damuwa Kai Yanzu Kana Inane Idan Ka Fada Sai Suzo Su Kamaka Idan Baka fadaba Sai Ayi tracking Dinka a kamoka
Idan Kazo Sai a Fadama Abunda Ke Faruwa
Daganan Sai Ace Dole Sai Ka Kawo Ragowar Wadanda aka Tuturawa wadancen Kudaden a Wannan Rana
Dag Nan Ka Shiga Matsala
Kuma Ba Yadda Zakayi Ka Fitarda Kanka
Dole sai Ka Biya Wancen Kudin Ko Kuma Ka Kawo Wadanda Aka Turawa Kudin
Don Haka Duk Sanda Kaga An Turama Recharge card Idan Bakasan Waya Turo Ba Kai Tsaye Kaje Police Station Mafi Kusa Dakai Kayi Musu report Saboda Ko Ta Taso
Allah Ya Kiyaye
Wannan Abun Yafaru Da Wani Dan Uwa Shiyasa Naga Dacewar na Sanar Da Al'umma Musulmi
Farouk Tukuntawa ✍️