Me yasa Cardano (ADA) har yanzu bai kai inda mutane suke tsammani ba?
Idan kana son fahimtar gaskiya, koma baya ka kalli bayani daga @SunusiMinjibir shekaru baya inaga 2017,
Ya taba kwatanta ADA da Binance Coin A lokacin $ada Yana farashin $1 $bnb Yana kusan $200.
Yanzu idan ka duba kasuwa duk abinda ya fada… shi ne yake faruwa.
Darasi a nan
Ba kowanne “good project” ne yake yin pumping ba
Execution ya fi idea muhimmanci
Adoption da amfani na gaske su ne ke daga coin.
Allah ya saka da alkhairi @SunusiMinjibir
@Dreamchasex1
Sun,12 April 2026
@Learnernoearner TVk85LAJWztf9dQc5WS6pkZStzmYT4phnL
Honestly, $200 would go a long way for me right now. I'd use it to grow my crypto portfolio and keep learning. I've been following your content for a while and appreciate the value you share. Thanks for the opportunity