Alhamdulillah... It's a new day 🙏 Wake up every day with the expectation of good luck and bad luck being part of your life; it is all about the destiny of Allah.
Kana son growth amma ba kwa post akai-akai 😭
Ka duba shafinka, mako daya post 2,
mako mai zuwa babu komai,
sannan mako uku post 10 a lokaci ɗaya.
Babu consistency, babu pattern da followers zasu saba dashi.
Algorithm yana son mutum tsayayye, mai consistency, wanda yake da salo ko tsari na yin posting.
Idan zaka iya post 3 duk rana, to ka rike wannan adadi, safe (7-9am), rana (1-3pm), dare (5-8pm) kayi hakan har na tsawon lokaci kamar 30 days.
Abin nufi: Ka ɗauki wani adadi na Post Ɗan kadan amma mai dorewa, yafi da yawa na ɗan lokaci.
Ina fata kun fahimta? 👂🏽
Manzon Allah SAW Yace:
Idan dayanku ya gama tahiyar Sallah to ya nemi tsari daga abubuwa 4.
Sai Yace;
Ya Allah ina neman tsarinka daga:
1⃣Azabar wuta
2⃣Azabar kabari
3⃣Fitinan Rayuwa da Mutuwa
4⃣Fitinar Dujjal.
#Hadith
Manzon Allah SAW Yace:
Idan dayanku ya gama tahiyar Sallah to ya nemi tsari daga abubuwa 4.
Sai Yace;
Ya Allah ina neman tsarinka daga:
1⃣Azabar wuta
2⃣Azabar kabari
3⃣Fitinan Rayuwa da Mutuwa
4⃣Fitinar Dujjal.
#Hadith
Prophet Muhammad صلى الله عليه وسلم said: "What is the Duniya to?
My existence in this world is nothing but like a traveller who stopped to seek shade from a tree, rests, then he gets up and leaves."
Let’s say some dhikr.
Subhan'Allah.
Alhamdulillah.
Allahu Akbar.
Astaghfirullah.
La ilaha illa Allah.
Subhanallahi Wa Bihamdihi.
Subhan Allahil Azeem.
Allahumma inni as'aluka al afiyah.
Rabbir hamhuma kama Rabba yani Sagheera
Allahumma Inni As'aluka Al Jannah.
Allahumma Ajirni Minan Naar.
La hawla wala quwwata illa billah.
Allahummaghfir lil muslimina wal muslimat wal mu'minina wal mu'minat wa ahya minhum wal amwaat.
Rabbi innee lima anzalta ilayya min khairin faqir.
If you reached the end, well done.
May Allah accept it.