Both Dex & Cex trader||Airdrop hunter||Building the future of the decentralized web. Community Moderator focused on DeFi. | Follow for insights on Web3. ๐
Assalamu Alaikum Dex traders barkan mu da warhaka ๐
Masha Allahu wannan wani karatu ne nayi muku mai taken yakamata dan baiwa yafarka ๐
Wani lokacin ba Physical Class kuke da bukata ba kawai just simple Advice ne kuke da bukata a kasuwar nan ๐
Nasan zakuji dadin video nan yau kuma karku manta da reporting domin zuwa anjima zan sakar muku video mai zafi ๐ช