Remember that
➡He who loves the world injuries his hereafter
➡Richness does not constitute affluence but contentment of the heart.
➡Real misfortune is of bad manner.
➡Constant Istigfar open way out of every difficulty.
➡Every passing moment leads to grave.
Anya baka ji me akace ba he is her supervisor duk wanda yaje makaranta yasan first thing ake bayan little introduction da supervisor shine exchanging numbers
Wallahi an rainawa lecturer dinnan hankali, yo shikadai ne kwarton da za’a masa wannan bugun mutuwar?😭🤦♀️😂
Uban wa yasan me ya hadasu bawa juna number har su fara chat, tayaya zaki sakarwa lecturer fuska ma har ya samu chat da ke in ban da anmaida wasu jahilai🤦♀️

@lubner6 Mugun ji mugun gani Allah ya karemu haka rannan wata tace min wai supervisor dinta yace sai 6 zai ganta taje tun 9 nace kuma sai ki zauna?, Allah yasa duk irin su wannan yasa su canja, in mutun ya zabi iskanci fisabillah duk karuwan duniya se ka nemi wadda ta zabi neman illimi
@harunamaiwada Wallahi kam in mutun be kai zuciya nesa ba sai yai abinda ba haka ba namu seda suka girma lafiya lafiya da yanma aka basu abinci zuwa magariba an je dubawa gawawwaki kala kala masu ran kuma sai warkaji suke lafiya lau.