Ina ษaukan rayuwa yadda ta zo min ne.
Zan iya koyarwa. Zan iya aikin Ofis. Zan iya Okada. Zan iya Bolt ko Uber.
Kawai abun da nake fata shi ne Allรฃh Ya raba Ni da Mawla, Ci da Cuta da kuma ragwanci.๐คฒ
Daren 27 na watan Ramadan yana ษaya daga cikin dararen da ake tsammanin su kasance #LailatulQadr
Ku tashi, ya ku manyan mutane, ku tashi!
Sahabi Ubayy ibn Ka'ab (Allah Ya yarda da shi) ya rantse da Allah cewa Lailatul Qadr ita ce dare na 27, kuma malamai da yawa, na baya da na yanzu, suna da ra'ayin cewa dare na 27 ne.
Allah yasa mudace da daren Lailatul Qadri ๐คฒ
-Prof Mansur Isah Yelwa
NEW INSTAGRAM PAGE ๐๐ฝ
If you support my music career please follow my Instagram business page ๐๐ฝ
Check my recent post to connect and network with my mutuals ๐๐ฝ
https://t.co/X9f8Rce7Pv
Abubuwa uku na rage imani:
1- Dogon Buri
2- Rashin karanta Alkur'ani
3- Nisantar sauraron Wa'azi
Abubuwa 3 na jawo damuwa a zuciya
1. Kin kar6ar kaddara
2. Nacewa wajen son girma
3. Kwadayin kayan mutane
A rayuwa kaji tsoron sakamakon abubuwa 3
1. Hassada
2. Yawan maganar mutane da kushe su
3. Biyewa son zuciya da yawan sha'awa
Ka godewa Allah in yayi maka baiwa da samun abubuwa uku:
1. Iyayen kirki masu yi maka addua
2. Mace tagari mai addini
3. 'Ya'ya masu albarka dake tausayin ka da yi maka addu'a
A rayuwa kada ka raina mutane hudu:
1. Mahaifanka
2. malaminka
3. Shugaba nagari
4. Mutumin kirki na rage imani:
1- Dogon Buri
2- Rashin karanta Alkur'ani
3- Nisantar sauraron Wa'azi
Abubuwa 3 na jawo damuwa a zuciya
1. Kin kar6ar kaddara
2. Nacewa wajen son girma
3. Kwadayin kayan mutane
A rayuwa kaji tsoron sakamakon abubuwa 3
1. Hassada
2. Yawan maganar mutane da kushe su
3. Biyewa son zuciya da yawan sha'awa
Ka godewa Allah in yayi maka baiwa da samun abubuwa uku:
1. Iyayen kirki masu yi maka addua
2. Mace tagari mai addini
3. 'Ya'ya masu albarka dake tausayin ka da yi maka addu'a
A rayuwa kada ka raina mutane hudu:
1. Mahaifanka
2. malaminka
3. Shugaba nagari
4. Mutumin kirki
- Shiekh Aliyu Said Gamawa
๐จ๐จ๐จ๐ณPls be very vigilant in what you consume. Any time u see something like this in any part of a carcass(meat) don't eat it. This is Tuberculosis and itโs zoonotic ( Transferable from animals to humans )
Reposts
Ga mai bukatar new followers daga Arewa Community! ๐ณ๐ฌ๐
Drop your handles โ๏ธ Follow duk wanda yayi like your comment โ shima zai yi follow back. Banda cheating โ
Letโs go Arewa ๐ฅ
Exclusive Top Quality Plain T-Shirts are available from a reputable brand for โฆ5,000
With Nationwide Delivery ๐
Call Or WhatsApp; 08068411100
Location; Jos
Please RT & Like ๐