@abdool_moh ๐จ BREAKING: Chelsea have decided to SACK Liam Rosenior with immediate effect.
Itโs OVER after 4 months, and 5 consecutive defeats with 0 goals scored. โ
@shuaibumiqdad21 Allah ya kawo mana sauki amma rashin ilimi a tunani na shi ne babban matsalar data jefa mu cikin wannan yanayi. Zan iya rantsewa akwai wanda idan ka zaunar dashi ya fada maka hakkin iyalinsa a kansa bai sani ba ballantana hukuncin da zai hau kansa idan bai sauke nauyin ba.
Dr wallahi an dade an raina mana hankali a Nigeria! I applied for PTDF too twice. For masters and also PhD. Duk shiru. But wallahi at the time I genuinely thought it was merit based. So I just faced my front. Ashe a cikin mota ake raba wa ban sani ba ๐ญ๐ญ