Ka ja mazagi !
Ka ɗaura aniya !
Ka kori barci !
Ka tsaya har ƙafafu su gaza !
Ka yi sujada ka ƙara kusanta !
Ka yi kuka ga Allah Mahalicci !
Ka roƙi komai na alkhairi !
Ranar baje kolin Rahmah ne !
Ina roƙon addu'arka bisa abubuwa biyu: cikawa da Imani da tsantsar soyayyar S.A.WW
Soyayya da Comrd Yana Kara lahiya Yana Kuma da fa'ida 😇 idan Kuna tare yayi ta tunatar dake kenan Yana Kara Miki haske idan kuwa kunyi nesa da juna yayi ta binki da doguwar Addu'a 😍 Ruhi Mai tsarki ya shafi zuciyar Komarawa🙌😘
North east business community has purchased the expression of interest and nomination form of PDP for His Excellency Atiku Abubakar. According to the source, It was presented to him today by the chairman of the group at his Asokoro resident today.