Naziru Sarkin Waka, cikin wakensa, ya jinjinawa Masarautar Hadejia kan turjiyar da suka yi wa Turawan Mulkin Mallaka, Shekaru 120 da suka gabata.
📷: JTV
#hadejiaresistance120#hadejia120#hadejiaemirate
Farfesa Tijjani Naniya na Jami'ar Bayero Kano yayin da yake jawabin nazari kan littafin tarihin shekaru 100 na turjiya ga mulkin mallaka da sauye-sauye daga shekarar 1906 zuwa 2006 na Marigayi Farfesa Haruna Wakili.
#hadejiaresistance120#hadejia120#hadejiaemirate
📚 KADDAMAR DA LITTAFIN:
Masarautar Hadejia: Tarihin Cikar Shekaru Dari na Juriya ga Mulkin Mallaka da Sauye-Sauye (1906–2006)
— Na Marigayi Farfesa Haruna Wakili
🗓 Asabar, 25 Afrilu 2026
🕙10:00 na safe
📍School of Nursing, Hadejia
#hadejiaresistance120#hadejia120
🎥 Mun shirya tsaf domin kawo muku cikakken Bikin Tunawa da Shekaru 120 na Gwabzawar Hadejiya da Turawan Mulkin Mallaka (1906–2026).
Ku kasance tare da mu domin:
📱 Ku biyo mu a dukkan shafukanmu:
Facebook | X (Twitter) | Instagram | YouTube | TikTok
👉#HadejiaResistance120
#BIDIYO: Addu'o'in da babban limami n Kafin Hausa, Sheikh Hassan Abdulwahab ya gabatar a wurin taron addu’o’i na musamman da aka gudanar a Bikin Tunawa da Shekaru 120 na Jarumta, Juriya da Kare Martabar Ƙasar Hadejia.
#hadejiaresistance120#hadejia120
Zuwan Mai Machina, Alhaji Bashir al-Bishir Bukar Machinamai fadar Mai Martaba Sarkin Hadejia gabanin shirye-shiryen fara Bikin Tunawa da Shekaru 120 na Jarumta, Juriya da Kare Martabar Ƙasar Haɗejiya ga Mamaya da Mulkin Mallakar Turawa.
📷: Okashat Shot
#hadejiaresistance120
#BIDIYO: Yadda aka gudanar da taron addu’o’i na musamman a Bikin Tunawa da Shekaru 120 na Jarumta, Juriya da Kare Martabar Ƙasar Haɗejiya ga Mamaya da Mulkin Mallakar Turawa.
#hadejiaresistance120#hadejia120#jigawaheritage
Malam Haruna Zubairu, the Imam of Bulangu, is present as he offers a special prayer as part of the ongoing prayers during the celebration marking 120 years of bravery, resilience, and the defense of the dignity of Hadejia land.
#hadejiaresistance120#hadejia120
A special prayer for the elders and the Hadejia Emirate delivered by the Chief Imam of Malam Madori, Malam Umar Yau Hashim, as he supplicates to Allah to continue protecting the dignity of the emirate and to ensure peace and unity within the community.
#hadejiaresistance120
The Chief Imam of Birniwa is present, offering special prayers for the Hadejia Emirate, as the series of prayers continues during the celebration marking 120 years of bravery, resilience, and the defense of the dignity of Hadejia land.
#hadejiaresistance120#hadejia120
Limamin Auyo, Malam Yaya, while delivering a special prayer at the ceremony marking the 120th anniversary of bravery, resilience, and the defense of the dignity of the Hadejia land.
#hadejiaresistance120#hadejia120
Dr. Umar Muhammad Nasarawa making special prayers during the commemoration of 120 years of bravery, resilience, and the defense of the dignity of Hadejia.
All official coverage of the Hadejia Resistance 120th Anniversary (1906–2026) will be exclusively shared on our verified social media platforms.
Follow us to stay informed and experience every moment. Stay connected. Don’t miss a moment
#Hadejia120#LiveCoverage#JigawaHeritage
📷 Official Press Briefing Notice
As part of the Hadejia Resistance 120th Anniversary (1906–2026), a press briefing will be held with key stakeholders.
📷 The Galadima of Hadejia
Alhaji Usman Abdulazeez
Saturday 18th April, 2026 l 11:00 AM l Emir’s Palace, Hadejia
#Hadejia120