🎉 Secure your spot in our 20,000,000 $WCOIN Pre-listing Airdrop with #WCoin! 22,000 opportunities to win rewards!
Entry:
💙 Like & RT
💙 Follow @TrustWallet & @wcoin_io
👇 Go to 'Tasks' and complete them with #TrustWallet
https://t.co/pXOWWToxai
Gwamnan na jihar Kebbi, Kwamred Nasir Idris, ya faɗi hakan yayin da yake amsa tambaya kan harajin da jihar ke samu, a cikin shirin A Faɗa a Cika na BBC.
Hukumar Ƙididdiga ta Najeriya, NBS, ta ce jihar ta samu kuɗin shiga naira biliyan N9.1 a shekarar 2022.