Sama ruwa Ζasa ruwa
Inda akwai ruwa akwai rayuwa
Lau mutum ko dabba ko sassan itaciya
Ruwa cibiyar rai
DauΖe ta ka Ιauke rai
Da akwai ruwa a Mars
Da Elon Musk ya sheΖe ayarsa a chan
Ku zo muyi waΖe muyi godiya
Ga Allah da yai baiwa da ruwa
Ya musanya rai da ruwa
#RanarHausa