Top Tweets for #MATASA
Me ‘yan siyasa ke nufi da ƙoƙarin shigar da ‘ya’yansu harkokin mulki?
#siyasa #najeriya #matasa #alumma #muhasatvr
Muna aiki tare da al’umma domin inganta tsafta, lafiyar mata da yara, da kare muhalli. Ta hanyar musayar shara ta roba da kayayyakin lafiya, muna gina makoma mai tsafta, lafiya, da mutunci ga kowa.
#Plastics4Pads
#TsaftaDaLafiya #KareMuhalli
#LafiyarMata
#LafiyarYara
#Matasa

Matasan Najeriya ne kawai za su iya taka wa Trump birki, in ji Sharfaddeen Bature
#factnewshausa #matasa
Malamai magada Annabawa ne ,
wakilan Allah ne a doran kasa
baa dare baa rana suna kokari wajan doramu Kan tafarki madaidaici
Allah muna rokonka wajan da malamanmu suke daidai Allah ya bada Lada, wajanda suke akasin haka Allah ya yafe musu .
Kalubale garemu #Matasa (Maza ko Mata )
munsa kanmu awajan cin mutuncin #WAKILAN ALLAH ,
Tohh musan Allah kafin mu bauta mai tohh su sunsan daidai yanda yaso su Sansa
su Kuma suna kokari sanar damu mu Kuma muna kokari nemo kuskurensu
Yan uwa mu shagalta wajan neman ilimi da gyara namu kura-kuran ,
baa mu shagalta wajan bata wasu baa
mu gyara Zaman takewarmu da rayuwarmu domin gobanmu
Tohh SHEE'EYH ,SUNNEEH KO DARIKEEYH muslunci daya ne Kuma da kyakyawar mu'amula akasanshi a yau baa kyakyawar mu'amula
Allah ka tsare mu da cin mutunci WAKILAN ALLAH
SU KUMA WAJAN DA SUKE KAN DAIDAI ALLAH KA HADA MU ALADAN
‘Ina takaicin yadda a ka mayar da matasa karnukan siyasa a Najeriya’- Musa Kontagora
#matasa #factnewshausa
Dangaladima Village To Village Awareness Forum muna kira ga matasa su rungumi Hakuri da Amana domin samun shugabanci nagari da makoma mai kyau. 🌍✨
#Hakuri #Amana #Matasa #DangaladimaAwareness
@shamsudeen_bala @muhammadbauchi7 @LawalMuazBauchi @ZBTakko

@Abunaah Kaka for the youths
Rashin Aiki Ga Matasa Babbar Barazana Ce Ga Nijeriya – Obasanjo https://t.co/TMh1z88AKZ #ManyanLabarai #AmfaninNoma #Matasa
Zanga-zanga: Tinubu Bai Damu Da Halin Da ‘Yan Nijeriya Ke Ciki Ba – PDP https://t.co/Z16uTrHFrD #ManyanLabarai #APC #Matasa
Sufeton ‘Yansanda Ya Amince Da Zanga-zangar Matsin Rayuwa, Ya Gindaya Sharadi https://t.co/1xO5fOTzRi #ManyanLabarai #Yansanda #Matasa
Zanga-zangar Matsin Rayuwa: Gwamnoni Sun Gana Da Ribadu Kan Sha’anin Tsaro https://t.co/pKSsRMLnhX #ManyanLabarai #Gwamnoni #Matasa
Za Mu Bai Wa Masu Zanga-zanga Kariya Idan Ta Lumana Ce – Sufeton ‘Yansanda https://t.co/FPlGhzT1NE #Labarai #Matasa #SufetonYansanda
Shugaba Tinubu Ya Bukaci ‘yan Nijeriya Da Su Soke Zanga-Zangar Da Suka Shirya https://t.co/lG4CDtKJtx #ManyanLabarai #Matasa #NijeriyazTinubu
Last Seen Hashtags on Sotwe
Temufreegifts
Seen from United States
Mollig
Seen from Germany
abusew
sanscest
Seen from Vietnam
baited
Seen from United States
TicketToHeavenEP4
Seen from India
teenagegirls() +filter:videos
Seen from Thailand
Teenage TEENAGE $
Seen from Australia
ninaros8
Seen from Thailand
gazianteppasif
Seen from Turkey
Most Popular Users

Elon Musk 
@elonmusk
240.4M followers

Barack Obama 
@barackobama
119.3M followers

Donald J. Trump 
@realdonaldtrump
111.7M followers

Cristiano Ronaldo 
@cristiano
110M followers

Narendra Modi 
@narendramodi
107M followers

Rihanna 
@rihanna
97.5M followers

NASA 
@nasa
92.1M followers

Justin Bieber 
@justinbieber
90.8M followers

KATY PERRY 
@katyperry
87.4M followers

Taylor Swift 
@taylorswift13
81.2M followers

Lady Gaga 
@ladygaga
72.7M followers

Kim Kardashian 
@kimkardashian
69.6M followers

Virat Kohli 
@imvkohli
69.4M followers

YouTube 
@youtube
68.6M followers

Bill Gates 
@billgates
63.7M followers

The Ellen Show
@theellenshow
62.5M followers

Neymar Jr 
@neymarjr
62.1M followers

CNN 
@cnn
61.9M followers

X 
@x
60.8M followers

Selena Gomez 
@selenagomez
60.5M followers










